Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

An sace kyautar Carosse d’Or a gidan mai shirya fina-finai Souleymane Cisse

Wallafawa ranar:

Shekara daya kenan da fittacen mai shirya fina-finan kasar Mali darekta Souleymane Cissé ya karbi kyautar Carrosse d'Or, karramawa da aka bashi a birnin Cannes na kasar Faransa  lokacin bikin baje kolli da karama masu shirya fina-finan Duniya.Darekta Souleymane Cissé na daga cikin ziratan masu shirya fina-fina a Afrika,wanda tsawon shekaru 50 ya kasance mai fada a ji a wannan masana’anta.

Mai shirya fian-finai Souleymane Cissé a gidansa na Bamako
Mai shirya fian-finai Souleymane Cissé a gidansa na Bamako © Kaourou Magassa/RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.