Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Yadda 'yan kannywood suka yi fitar dango don taya Ali Nuhu murnar sabon mukaminsa

Wallafawa ranar:

Yau shirin namu zai duba gagarumin taron bada kyaututtuka na Grammy Awards da aka gudanar Lahadin da ta gabata, taron da ya bar baya da kura a bangarori da dama, da kuma gagarumin taron da 'yan Kannywood suka shiryawa Jarumi Ali Nuhu don taya shi murnar zama shugaban hukumar shirya Fina-Finai ta Najeriya.

Nigeria: Film production-Kannywood actor Ali Nuhu studying his Script
Nigeria: Film production-Kannywood actor Ali Nuhu studying his Script © Ali Nuhu page
Talla

Danna Alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Rukayya Abba Kabara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.