Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Dandalin Nishadi ya yi hira da mawakin 'Muradina'

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' wanda ya saba zuwa muku a kowane mako ya taho  da  abubuwan ban nishadi, inda bayan ya leka masana'antar shirya fina-finai  ta Kannywood, ya tattauna da mmawakin nan mai tashe, wanda ya rera wakar, 'Muradina', wato Ashiru Nagoma (Fasihi).

Taurari a Masana'antar fina-finan Kannywood a Kano Najeriya
Taurari a Masana'antar fina-finan Kannywood a Kano Najeriya RfI Hausa/salissou
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.