Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Rawar da AI ke takawa a fannin hada fina-finai

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' na wannan makon na musamman ne da ya yi nazari akan irin rawar da kirkirarrar Basirar AI ke takawa a masana'antar shirya fina-finai.

Kirkirarran Basira na taka rawar gani waje shirya fina-finai.
Kirkirarran Basira na taka rawar gani waje shirya fina-finai. AP - Ng Han Guan
Talla

Duk da cewa ba a shekarun baya-bayan nan aka fara amfani da wannan fasarar a bangaren shirya fina-finai ba, amma a 'yan shekarun nan ne dai aka fara gane ta.

ku danna alaman sauti domin sauraron cikikken shirin tare da Mohaman Salissou Hamissou.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.