Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Tasirin kyamara wajen kara hasken fata ga jarumai a Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin nishadi tare da Salissou Hamissou da hadin gwiwar Hauwa Kabir kamar kowanne mako ya yi duba kan yadda kyamara ke kara haske ko kuma gyara fatar jarumai a fina-finai.

Nigeria: Film production-Kannywood actor Ali Nuhu studying his Script
Nigeria: Film production-Kannywood actor Ali Nuhu studying his Script © Kannywood
Talla

Haka zalika shirin ya tattauna da masa kan tasirin jaruman fina-finai a fagen siyasa dama gudunmawar da suke iya bayarwa ba kadai a Najeriya ba har da manyan masana'antun shirya fina-finai na kasashen duniya.

Bugu da kari shirin ya kuma yi duba kan kalankulwar nuna fina-finan ilimantarwa da aka fi sani da decumentry.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin...... 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.