Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Makomar masu sana'a CD a duniyar fina-finai

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Nishadi na wannan mako,Salissou Hamissou ya yi kokarin jin ko ya ya masu gudanar da sana'ar CD ke rayuwa ganin ta yada aka samu ci gaba a duniyar Fina-finai a wannan zamani.Banda haka ya kuma ji ta bakin wasu daga cikin mawwaka a Duniyar Hausa.

Kasuwar CD
Kasuwar CD © rfi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.