Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Dandalin Nishadi: Yadda Jamus ta mayarwa Najeriya kayakin tarihi

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin fasahar fina-finai da ke tabo batutuwan da suka shafi nishadi da kuma al'adu dama muhimman batutuwan da suka faru a duniyar nishadi, a wannan makon Mahaman Salissou Hamissou ya yi duba ne kan yadda Jamus ta mayarwa Najeriya wasu daga cikin kayakin tarihin da ta kwashe a lokacin mulkin mallaka, baya ga duba kan wainar da ake toyawa a masana'antar Kannywood da kuma zantawa da wani fitaccen mawaki.

Wasu daga cikin kayakin tarihin da Jamus ta mayarwa Najeriya.
Wasu daga cikin kayakin tarihin da Jamus ta mayarwa Najeriya. AP - Wolfgang Kumm
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.