Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Rashin kasuwa na barazana ga masana'antar Kannywood a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin nishadi tare da Hamissou Salissou a wannan mako ya mayar da hankali kan dambarwar da ke gudana a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood musamman bayan korafe-korafen rashin kasuwa a baya-bayan nan, sai kuma hira da fitaccen mawaki daga jamhuriyyar Nijar

Fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu.
Fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu. © Kannywood
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.