Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Dandalin Nishadi- Yadda Ado Gwanja ke fuskantar tarnaki kan fitar da wakar Chass

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin nishadi tare da Salissou Hamissou da taimakon Hauwa Kabir ya yi duba kan abubuwan da suka dauki hankali a masana'antar shirya fina-finai na Kannywood da kuma duniyar mawaka, ciki har da cancarewar da Dattijo Tahir Fagge ya yi a wani filin gala batun ya haddasa cece-kuce da kuma sammacin da aka yi wa fitaccen mawakin Hausa, Ado Gwanja bayan fitar da wata wakarsa mai suna Chass.

Mawakin Hausa Ado Gwanja daga Kano
Mawakin Hausa Ado Gwanja daga Kano © Wikipedia
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.