Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Yadda fina-finan Series ke fito da fuskokin sabbin jarumai a Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Nishadi tare da Hauwa Kabir a yau Asabar ya mayar da hankali kan wainar da ake toyawa can a masana'antar film ta Kannywood a Arewacin Najeriya sai kuma hira da mawaka baya ga taurarin da ke haskawa a fina-finai masu dogon zango. Ayi saurare Lafiya.

Wani shagon sayar da fina-finan Hausa na Kannywood a Arewacin Najeriya.
Wani shagon sayar da fina-finan Hausa na Kannywood a Arewacin Najeriya. AMINU ABUBAKAR / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.