Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Dandalin Nishadi: Tsarin tantance sabbin masu son shiga sana'ar fim

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin fasahar fina-finai kamar kowanne mako tare da Mahaman Salissou Hamissou da hadin gwiwar Hauwa Kabir ya yi duba kan wainar da ake toyawa a masana'antar Kannywood bayan wasu sabbin tsare-tsare na tantance masu saon shiga harkar fina-finai a masana'antar da ke jihar Kano ta arewacin Najeriya, sai kuma hira da fitattun mawaka a Jamhuriyyar Nijar.

Hotunan wasu daga jikin jarumai mata na Kannywood.
Hotunan wasu daga jikin jarumai mata na Kannywood. © Hausa Daily News
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.