Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Ci gaban da bangaren kida da waka ya samu a masana'antar Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Nishadi tare da Mahaman Salissou Hamissou da taimakon Hauwa Kabir kamar kowanne mako ya yi duba kan wainar da ake toyawa a masana'antar Kannywood baya ga tattaunawa kan ci gaban bangaren kida da waka duk dai a masana'antar ayi saurare Lafiya.

Bangaren kade-kade a Masana'antar Kannywood ya samu gagarumin ci gaba a baya-bayan nan.
Bangaren kade-kade a Masana'antar Kannywood ya samu gagarumin ci gaba a baya-bayan nan. CC0 Pixabay/adonyig
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.