Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Dandalin Nishadi:Jaruman Hollywood na Amurka sun fusata kan fasahar AI

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' na wanna mako tare da Mahaman Salissou Hamissou ya kawo muku batutuwa da dama da suka shafi nisadi da nishadantarwa, kama daga labaran Masana'antar shirya fina finan Kannywood a Najeriya da ma labarin mawakin Najeriya, da kuma yadda jaruman Wollywood na Amurka suka yi yajin aiki kan yadda kirkirarriyar basirar dan Adama ta AI ke maye gurbinsu a masana'antar.

Yajin aikin masu shirya fina-finai na Hollywood a kasar Amurka .
Yajin aikin masu shirya fina-finai na Hollywood a kasar Amurka . © AP / Chris Pizzello
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.