Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

An kebewa mawakan Afrika kyauta ta musamman a bikin kalankuwar Grammy

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' a wannan makon ya yi duba ne akan babbar kyautar kalankuwar kade-kade da wake-wake ta duniya wato Grammy awards da ake yi a Amurka, haka nan kuma shirin ya tabo batun marin da wani dan kallo ya shararawa shahararriyar mawakiya Ava Max a lokacin da take gudanar da waka.

Angélique Kidjo
Angélique Kidjo © AFP - FREDERIC J. BROWN
Talla

Shirin ya kuma yi duba akan martanin da wasu daga cikin 'yan wasan Kannywood ke maidawa wani Malami kan sukar da ya yiwa 'yan film.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Mahaman Salissou Hamissou........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.