Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Elton John ya yi murabus daga fagen waka

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' na wanna  mako ya kawo muku batutuwa da dama da suka shafi nisadi da nishadantarwa, kama daga labaran kamfanin fina finan Kannywood na Najeriya da ma labarin mawakin Najeriya, Davido wanda kwatsam wata mata ta fito tana zarginsa da yi mata juna biyu. Shirin ya mayar da hankali ga sanarwar murabbus wanda shahararren mawakinn salon Pop, dan Birtaniya, Elton John ya yi. Elton John ya shafe shekaru da dama yana nishadantarwa, kuma ya samu nasarori da dama a sana'ar tasa.

 Elton John ya dade yana wakoki salon Pop, kuma ya samu nasarori da dama.
Elton John ya dade yana wakoki salon Pop, kuma ya samu nasarori da dama. REUTERS/Stephane Mahe
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.