Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Dandalin Nishadi: Abba El-Mustapha ya zama shugaban tace fina-finai ta Kano

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' na wanna mako tare da Mahaman Salissou Hamissou ya kawo muku batutuwa da dama da suka shafi nisadi da nishadantarwa, kama daga labaran Masana'antar shirya fina finan Kannywood a Najeriya da ma nada Jarumi Abba El -Mustapha amatsayin sabon shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano.

Jarumi a masana'antar shirya fina-finai na Kannywood Abba El-Mustapha ya zama sabon shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano dake arewacin Najeriya.
Jarumi a masana'antar shirya fina-finai na Kannywood Abba El-Mustapha ya zama sabon shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano dake arewacin Najeriya. © Abba El-Mustapha Facebook
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.