Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Masana sun koka kan yadda rashin kwarewa ke illa ga masana'antar Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Nishadi tare da Mahaman Salissou Hamissou da taimakon Hauwa Kabir, kamar kowanne mako ya yi duba kan wainar da ake toyawa a masana'antar Kannywood da ke Jihar Kano a Najeriya, inda koke-koke ya yi yawa game da rashin cikakkiyar kwarewa a fannin shirya fina-finai.

Fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu.
Fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu. © reuters
Talla

Haka zalika shirin na wannan mako ya yi kuma duba kan raya al'adu a jamhuriyyar Nijar bayan matakin Faransa na katse bayar da visa ga masu wannan sana'o'i biyo bayan dambarwar kasashen na Nijar Mali da kuma Burkina Faso.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.