Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Kasuwar fina-finai daga birnin Cannes na kasar Faransa

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Nishadi daga sashen hausa na Rfi Mahaman Salissou Hamissou ya mayar da hankali a kan wannan kyauta ta Carrosse d'Or ga dan kasar Mali Souleymane Cissé, mai shekaru 82, wani jigo a fina-finan Afirka.A cikin shirin muna dauke da wasu labaran da suka jibanci duniyar fina-finai da sauren su.Sai ku biyo mu.

Souleymane CISSE mai shirya fina-finai dan kasar Mali
Souleymane CISSE mai shirya fina-finai dan kasar Mali © Festival de Cannes san 2015
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.