Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

An bude gasar Kalankuwar Fina-Finai ta AFRIFF karo na 12 a Lagos

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' na wannan mako tare da Muhamman Salissou Hamissou ya kunshi bangarori da dama da suka hada da kamar kullum masana’antun shirya fina finai na Tarayyar Najeriya Kannywood da kuma Nollywood, shirin ya kuma maida hankali kan wainar da aka toya a kalankuwar gasar Fina-Finai ta nahiyar Afrika karo na 12 AFRIFF da ke gudana karkashin masana’antar Nollywood a birnin Lagos dake kudu maso yammacin Najeriya.

Taron kanluwar gasar Finafinai ta nahiyar Afrika karo na 12 AFRIFF da ke gudana karkashin masana’antar Nollywood  a birnin Lagos dake Kuduncin Najeriya.
Taron kanluwar gasar Finafinai ta nahiyar Afrika karo na 12 AFRIFF da ke gudana karkashin masana’antar Nollywood a birnin Lagos dake Kuduncin Najeriya. © AFRIFF2023 X
Talla

 

Shirin ya kuma tattaunawa da shahararen mawakin salon kidan regge din nan na jamhuriyar Nijer Black Mailer kan cika shekaru 50 da shahararen mawakin reggae nan na duniya  marigayi Robert Nesta Marly da aka bi san da Bob Marly ya fitar da shahararen faifansa mai taken 'Catch Fire', da ake ganin shine faifan da ya daga darajar Bob Marly a duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.