Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

An fara gina birnin shirya fina-finai a jahar Lagos

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' na wannan makon tare da Mahamne Salisou Hamissou ya maida hankali ne kan yadda gwamnatin jahar Lagos da ke tarayyar Najeriya ta aza tubalin gina katafsren birnin shirya fina-finai, wanda zai lakume kimanin dalar Amurka miliyan dari.

Gwamnan jahar Lagos Babajide Sanwo-Olu a lokacin bikin kaddamar da aikin birnin shirya fina-finai.
Gwamnan jahar Lagos Babajide Sanwo-Olu a lokacin bikin kaddamar da aikin birnin shirya fina-finai. © PREMIUM TIMES
Talla

Shirin ya kuma kunshi bakin kalankuwar fina-finan kasashen Asiya.

Ku danna alamar sauti don kasasncewa tare da Mahamne Salisou Hamissou...

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.