Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Maitre Gims ya kauracewa bikin kalankuwar mawwakan Afrika a Tunisia

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin Nishadi na wannan mako, ya duba batun kauracewa bikin kalankuwar mawakan Afrika ne a kasar Tunisia  da Mawakin Rap din nan dan kasar Congo, Maitre Gims ya yi ne, domin nuna bacin ransa kan gallazawar da mahukumtan Tunisiya suka yi wa yanci ranin nahiyar Afrika, wadanda suka jefar a cikin rairayin hamada, da ya jawo mutuwar da dama daga cikinsu.

 Maitre Gims
Maitre Gims Sony Music
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.