Tattaunawa da Yahaya Makaho kan tasirin Mawaka a zaben Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:26
A yayin da ake shirin gudanar da zaben shugabancin kasar tarayyar Najeriya a gobe Assabar, da kasshen duniya suka karkata hankullansu a kai cike da fatan ganin an gudanar da shi cikin tsanaki da kwanciyar hankali, a wannan lokaci da kasar ke tattare da matsaloli kala kala, da suka hada da na siyasa da tattalin ariziki da tsaro.
Mawaka a arewacin kasar na taka muhimmiyar rawa wajen tallata yan takara, ba tare da la’akarin da cancanta ko rashin ta ba.
A tattaaunawar da Mahaman Salisu Hamisu ya yi da shi, Malam Yahaya Makaho daya daga cikin shahararun masu wakan fadakarwa a Jihar Kano ya yi mana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu