Bakonmu a Yau
Bashir Dan-Malam kan karancin man fetur a sassan Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:16
Rahotanni daga sassan arewacin Najeriya na nuna cewar an fara samun karancin mai a gidajen mai, abinda ya sa wasu masu man suka kara farashin da suke sayar da kowacce lita.
Talla
Bashir Ibrahim Idris ya tuntubi daya daga cikin shugabannin dillalan man a Najeriya, Alhaji Bashir Dan-Malam.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu