Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Kelani kan zargin da NNPCL ta yi wa wasu dillalan mai a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kamfanin man NNPCL ya ce yana da wadataccen man da za'a kwashe sama da wata guda ana amfani da shi a cikin gida, yayin da ya zargi wasu gurɓatattun dilallai da jefa jama'ar ƙasar cikin halin ƙunci.

Shugaban kamfanin man fetir ɗin Najeriya Alhaji Mele Kolo Kyari. 28/03/24
Shugaban kamfanin man fetir ɗin Najeriya Alhaji Mele Kolo Kyari. 28/03/24 © Mele Kyari X
Talla

 

Yanzu haka farashin litar man ya haura naira dubu biyu a wasu sassan Najeriyar, yayin da ake samun dogayen layuka a manyan birane irin su Lagos da Abuja da Kano.Kan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da farfesa Kelani Muhammed, kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron hirar da suka yi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.