Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Munyi mamakin yadda Amurka ta san bayanan sirrin tsaron mu - Raɗɗa

Wallafawa ranar:

Wasu gwamnonin arewacin Najeriya 10 da ke fuskantar matsalolin tsaro, sun kammala taron da suka je Amurka kan matsalar da kuma hanyoyin samar da zaman lafiya.

Gwamnan jihar Katsina da ke arewacin Najeriya, Dikko Umaru Raɗɗa kenan a ofishinsa, 2024.
Gwamnan jihar Katsina da ke arewacin Najeriya, Dikko Umaru Raɗɗa kenan a ofishinsa, 2024. © Katsina State Gov't
Talla

Gwamnonin sun ce sun samu bayanan sirrin tsaron jihohinsu a Amurkar fiye da yadda suke samu a Najariya.

Ahmad Abba ya tattaunawa da gwamnan jihar Katsina Mallam Dikko Ummaru Radda, wanda ya fara da yi masa bayani kan nasarar taron.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.