Bincike ya gano yadda ake sayar da naman dabbobin da ke dauke da cuta a Nijar
Wani bincike ya gano yadda mahauta a Jamhuriyar Nijar ke yanka dabbobi marasa lafiya a gida, suna sayarwa jama'a ba tare da sahalewar hukumomi ba.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:11
Talla
A Jamhoriyar Niger duk da irin tanadin da aka yi na wuraren yanka dabbobi don samar da lafiyayye kuma tsaftatatcen nama, an gano yanda wasu mahauta ke kewaye wadannan wurare suna yankan gida suna sayar ma jama’a, lamarin da ke cutar da al’umma.
Latsa alamar sauti, domin sauraron rahoton Ibrahim Malam Tchillo daga Damagaran.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu