Isa ga babban shafi
Nijar-Murar Tsuntsaye

Gwamnatin Nijar na daukar matakan murkushe murar tsuntsaye

Jamhuriyar Nijar, yanzu haka ana ci gaba da daukar matakai domin hana yaduwar cutar murar tsuntsaye, wadda tuni ta shafi johohi uku na kasar.Yanzu haka dai mahukunta sun hana daukar kaji daga wannan yanki zuwa wancan domin hana yaduwar cutar.Daga Maradi ga rahoton da wakilinmu Salissou Issa ya aiko mana.

Yanzu hukumomi a Nijar sun hana daukar kaji daga wani gari zuwa wani gari don dakile cutar murar tsuntsaye.
Yanzu hukumomi a Nijar sun hana daukar kaji daga wani gari zuwa wani gari don dakile cutar murar tsuntsaye. AFP/Guillaume Souvant
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.