Nijar
Hukumomin Nijar sun kaddamar da aikin magance ambaliya a Maradi
A yunkurin magance matsalolin ambaliyar ruwa a garin Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, ma’aikatar magajin gari ta kaddamar da aiki gina sabbin hanyoyi da suka kai tsawon kilomita 16, unguwannin Zarya ta 1, da ta 2, da suka fi yawan Jama’a da Mazadu Jika na cikin wadanda suka amfana da wannan aiki.
Wallafawa ranar:
Talla
Salisu Isa ya aiko mana da rahoto.
Rahoto kan kaddamar da aikin maganace matsalar ambaliyar ruwa a jihar Maradi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu