Isa ga babban shafi
Nijar-Jarida

Sabbin dokokin fadin albarkacin baki na barazana ga aikin jarida a Nijar

Sabbin dokokin da Nijar ta bullo dasu don tsara 'yancin fadin albarkacin baki na barazana ga aikin jarida, inda 'yan jaridar da ke ayyukansu ta hanyar kafofin sadarwar zamani ke fargaba yada wasu labarai daka iya jawo musu hukuncin mai tsauri. Yanzu haka akwai 'yan jaridai biyu a kasar da suka hada da Moussa Aksar da Samira Sabou wadanda kotu ta yankewa hukuncin zaman kason waje tare da cin su tara a dalilin wani labari da suka yada. Daga Agadas ga rahoton Umar Sani.

A baya-bayan nan Nijar ta tsaurara dokoki kan ayyukan jarida a sassan kasar.
A baya-bayan nan Nijar ta tsaurara dokoki kan ayyukan jarida a sassan kasar. Pixabay/thiagocaribe
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.