Isa ga babban shafi
Najeriya-'Yan jarida

'Yan jaridar Najeriya sun yi bore kan bacewar dan uwansu

Kungiyar ‘Yan Jarida reshan babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, ta gudanar da zanga-zangar lumana ta neman jami’an tsaron kasar da su binciki batan daya daga cikin mambobinta, wato Tordue Henry Salem, wakilin Jaridar Vanguard, wanda ya kwashe kwanaki 12 ba tare da an sami labarin inda yake ba.

'Yan jaridar da suka yi zanga-zanga a birnin Abuja na Najeriya.
'Yan jaridar da suka yi zanga-zanga a birnin Abuja na Najeriya. © legit
Talla

Ku latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf daga birnin Abuja.

 

03:02

'Yan jaridar Najeriya sun yi bore kan bacewar dan uwansu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.