Isa ga babban shafi
Nijar-Siyasa

Matasa sun kafa tarihi a siyasar Nijar

A karon farko a tarihin Jamhuriyar Nijar, matasa maza da mata masukananan shekaru sun karbe jagorancin yawancin kananan hukumominkasar, abin da ba a saba gani a can a fagen siyasar kasar. Yanzu haka matasan sun yi wa tsoffin 'yan siyasa zarra da ba sa tabuka abin kirki kamar yadda jama'a ke korafi.

Shugaban Nijar Bazoum Mohamed
Shugaban Nijar Bazoum Mohamed Issouf SANOGO AFP
Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Salissou Issa daga Maradi

 

03:25

Rahoto kan yadda Matasan Nijar suka kafa tarihi a siyasar kasar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.