Isa ga babban shafi
Nijar

Almajiri ya yi wa dan uwansa yankar rago a makarantar allo

Makarantun allo da suka kasance wurin tarbiyartar da  yara da kuma koya musu karatun Al-Kur'ani mai girma musamman a karkara a da, a yanzu sun fara rikidewa zuwa wuraren da kangararrun yaran karkara ke zuwa saboda irin fadace fadacen da ake samu tsakanin daliban makarantun. Na baya bayan nan shi ne yadda wani almajiri ya yanka dan uwansa saboda rigimar fitilar cocila a jamhuriyar Nijar. Ga dai rahoton da wakilinmu daga jihar Damagaram, Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana

Makarantar allo na da dadaddiyar tarihi a kasashen Hausa kamar a Nijar da Najeriya
Makarantar allo na da dadaddiyar tarihi a kasashen Hausa kamar a Nijar da Najeriya Mujallar Bakandamiya
Talla

03:02

Almajiri ya yi wa dan uwansa yankar rago a makarantar allo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.