Nijar
Ousseini Tinni ya zama shugaban majalisar dokoki
An zabi Husseini Tinni a matsayin sabon shugaban Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar a wani zama da majalisar ta yi a jiya juma’a ba tare da ‘yan adawa ba.
Wallafawa ranar:
Talla
Hussaini Tinni an zabe shi ne a karkashin inuwar jam’iyyar PNDS Tarayya mai mulki daga jihar Doso.
Jam’iyyar PNDS Tarayya na da kujeru 75 daga cikin 171 da ake da su a majalisar wadda aka zaba a ranar 21 ga watan jiya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu