Isa ga babban shafi
Nijar

Shugaba Mahamadou Issoufou ya lashe zaben Nijar

An bayyana shugaba Mahammadou Issoufou a matsayin wanda ya yi nasarar lashe babban zaben shugaban Jamhuriyar Nijar da aka gudanar a zagaye na biyu

Shugaban Niger Mahamadou Issoufou.
Shugaban Niger Mahamadou Issoufou. AFP PHOTO / FAROUK BATICHE
Talla

Wannan dai na zuwa ne duk da tirjiya da bangaren ‘yan adawar na kin amincewa da sakamakon zaben zagayen farko kuma kafin zaben suka yi kira ga magoya bayansu da su kauracewa zaben baki daya.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.