Isa ga babban shafi
Nijar

Mutanen Diffa na tserewa zuwa Maradi

Bayan hare-haren da ‘yan kungiyar Boko Haram suka kaia a garin Diffa da ke iyaka da Tarayyar Nijeriya, daruruwan mutanen garin ne ke ci gaba da tserewa zuwa jihohin Zinder da Maradi da ke yammacin jihar ta Diffa domin fargabar abubuwan da za su iya biyo baya. Sakamakon rade-radin da ke cewa an kama wasu ‘yan Boko Hram, wannan ya sa tsoro ya kama yawancin al’ummar Maradi. Salisu Issa daga Maradi ya aiko da Rahoto.

'Yan gudun hijira da ke tserewa rikicin Boko Haram
'Yan gudun hijira da ke tserewa rikicin Boko Haram RFI/OR
Talla

03:07

Rahoto: Mutanen Diffa na tserewa zuwa Maradi

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.