Isa ga babban shafi
Nijar

Hukuncin kotu kan karar da manoma suka shigar a Damagaram

Kotun Damagaran a Jamhuriyyar Nijar ta yanke hukunci game da karar da manoma suka shigar akan gonakinsu da aka gina matatar mai inda kuma ba’a biya su kudadensu ba. Ibrahim Malam Tchillo ya hada mana rahoto kamar yadda za ku ji.

Wani manomi a Jamhuriyar Nijar
Wani manomi a Jamhuriyar Nijar www.worldwidewattle.com
Talla

03:24

Hukuncin kotu kan karar da manoma suka shigar a Damagaram

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.