Isa ga babban shafi
Nijar

Gwamnatin Nijar ta haramta amfani da Leda

Gwamnatin Nijar ta haramta amfani da Leda ko shigo da ita ko sarrafa leda saboda gurbata muhallia kasar. Wasu al’ummar kasar sun yaba da matakin amma wasu mutanen Nijar suna ganin akwai illa Kamar yadda za ku ji a rahoton Salisu Issa daga Maradi.

Wani yaro dauke da Ledar Ruwan sayarwa a kasar Ghana
Wani yaro dauke da Ledar Ruwan sayarwa a kasar Ghana (Amélie Tulet)
Talla

03:31

Rahoto:Gwamnatin Nijar ta haramta amfani da Leda

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.