Isa ga babban shafi
Nijar

Al’ummar Damagaran sun yi kiran raba masu tallafin da suka samu daga Kano

Al’ummar Jahar Damagaran a Jamhuriyyar Nijar sun bayyana takaicinsu, kan yadda har yanzu ba a raba wa Jama'ar da suka fuskanci ambaliyar ruwa ba Tallafin da suka samu daga Jihar Kano a Najeriya. Kamar yadda Ibrahim Mallam Chillo, ya aiko da rahoto daga Damagaran.

Ambaliyar Ruwa a birnin Agadez
Ambaliyar Ruwa a birnin Agadez
Talla

03:26

Rahoton Ibrahim Mallam Chillo daga Damagaran

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.