Isa ga babban shafi
Najeriya-Nijar

Kokarin dakile yaduwar Cutar shan'inna a Najeriya da Nijar

Hukomomin Najeriya da Nijar sun ce suna ci gaba da daukar matakan hana yaduwar cutar shan'inna a tsakanin kasashen ta hanyar yin rigakafi ga duk wani yaro dan shekaru Biyar da za'a tsallaka da shi a cikin kasashen Biyu. Hassan Sahabi Sanyinnawal ya leka kan iyakokin kasashen Biyu kuma ya aiko da Rahoton.

Ana diga wa yara kanana Rigakafi a Najeriya
Ana diga wa yara kanana Rigakafi a Najeriya Marko Kokic/ IFRC
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.