Isa ga babban shafi
Mali-Nijar

Taron Jam'iyun siyasan Nahiyar Afrika masu ra'ayin gurguzu akan rikicin Mali

A Jamhuriyar Nijar jam’iyun siyasa na kasashen Nahiyar Afrika masu ra'ayin gurguzu, sun soma wani taronsu na yini biyu dan duba matsalar Arewacin kasar Mali, kamar yadda za ku ji a rahoton da Wakiliyarmu, Kubra Illo ta hada mana.  

Soldat français à Gao, le 2 mars 2013.
Soldat français à Gao, le 2 mars 2013. REUTERS/Joe Penney
Talla

03:56

Taron Jam'iyun siyasan kasashen Afrika masu ra'ayin gurguzu akan rikicin Mali

Kuboura ILLO

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.