Isa ga babban shafi
Nijar-Mali-Chad

Nijar da Chadi za su aika da ‘Yan Jaridu domin sa ido a Yakin Mali

Ministocin sadarwa na kasashen Nijar da Chadi sun kira taron manema labarai domin aikwa da ‘Yan Jaridu zuwa kasar Mali domin sa ido ga yakin da ake gwabzawa da ‘Yan Tawaye a Arewacin kasar. Lydia Ado tana cikin 'Yan Jaridun da suka halarci Taron ta aiko da Rahoto.

'Yan Jairdu suna tattaunawa da Jami'an tsaro a yankin Sévaré,kasar Mali
'Yan Jairdu suna tattaunawa da Jami'an tsaro a yankin Sévaré,kasar Mali REUTERS/Joe Penney
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.