Isa ga babban shafi
Najeriya

Wasu yan bindiga sun sace wani dan kasar Italiya

A tarrayar Najeriya, yan Sanda na ci gaba da gudanar da bincike don  gano mutanen da suka yi awon gaba da Maurizio Pallu malamin Coci dan asalin kasar Italiya da aka sace tun ranar alhamis.

Makaman da yan bindiga suke amfani da su wajen aikata ba dai-dai ba
Makaman da yan bindiga suke amfani da su wajen aikata ba dai-dai ba © AFP / Habib Kouyate
Talla

Gwamnatin Italiya ta bakin ofishin minstan harakokin wajen kasar ta bayyana damuwa tareda sanar da bada hadin guiwa zuwa hukumomin Najeriya da fatan ganin an warware wannan atsalla,

An dai yi awon gaba da malami ne a yankin Benin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.