Isa ga babban shafi

Tinubu ya kaddamar da taron masu ruwa da tsaki a harkokin jiragen ruwa karo na 43

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga gwamnatocin kasashen Afirka da su bunkasa harkokin tashoshin jiragen ruwa ta hanyar zuba jari, domin saukaka kasuwanci bai daya tsakanin kasashen nahiyar. 

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu. © Bola Ahmed Tinubu twitter
Talla

Shugaban ya bayyan hakan ne yayin kaddamar da taron masu ruwa da tsaki a harkokin jiragen ruwa karo na 43 a birnin Lagos da ke kudancin kasar.

Shugaban na Najeriya Bola Ahmad Tinubu wanda Mistan kula da tattalin arzikin teku mista Gboyega Oyetola ya wakilta, ya ce inganta tashoshin jiragen ruwan Afirka da zamanantarsu ta yadda zasu yi gaza da takwarorinsu na duniya zai bunkasa tattalin arzikin Nahiyar tare da saukaka kasuwancin tsakanin kasashen nahiyar.

Ku lashe alamar sauti don saurararon rahoton Ahmad Abba...

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.