Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Babban taro kan shirin bunkasa sufurin jiragen ruwa tsakanin kasashen Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi duba kan babban taron masu ruwa da tsaki kan harkokin sufurin jiragen ruwa na Afrika da ya gudana a jihar Lagos ta Najeriya, a wani yunkuri na samar da dokar bai daya a kokarin habbaka harkar zirga-zirga tsakanin kasashen nahiyar.

Sufurin jiragen ruwa na matsayin babbar hanyar kasuwanci tsakanin kasashen Afrika.
Sufurin jiragen ruwa na matsayin babbar hanyar kasuwanci tsakanin kasashen Afrika. AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.