Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda faduwar darajar Naira ke yin illa ga kasuwanci a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa a kai miki dole' na wanna makon ya mayar da hankali akan faduwar darajar naira da ke ci gaba da yin illa ga harkokin kasuwanci a sassan Najeriya.

Wani sashi na kasuwar Dawanau da ke Kano a arewacin Najeriya, kasuwar kayayyakin abinci dangin hatsi mafi girma a Afirka.
Wani sashi na kasuwar Dawanau da ke Kano a arewacin Najeriya, kasuwar kayayyakin abinci dangin hatsi mafi girma a Afirka. AP - Sunday Alamba
Talla

Wakilinmu a jihar Kano Abubakar Abdulkadir Dangambo ya duba yadda matsalar ke yin tasiri musamman babbar kasuwar hatsi ta Dawanau da ke Kano, wadda ke tattara 'yan kasuwa daga Najeriya da kuma kasashe irin su Chadi da Kamaru da Nijar da Mali da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.