Isa ga babban shafi
Kasuwanci

'Yan Najeriya na ci gaba da fama da tsadar rayuwa a sassan kasar

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' da Ahmad Abba ya gabatar a wannan makon, ya mayar da hankali ne kan tsadar kayan abinci da kayayyakin masarufi da ake fama da shi a sassan Najeriya.

Wata karamar kasuwa a birnin Legas dake Najeriya.
Wata karamar kasuwa a birnin Legas dake Najeriya. AP - Sunday Alamba
Talla

Halin matsin da aka shiga dai ya karu ne a daidai lokacin da gwamnatin Najeriya ta dukkufa wajen daukar matakan da ta sha alwashin cewar za su warware matsalolin da tattalin arzikin kasar ke fuskanta a nan gaba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.