Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Jiragen ƙasa sun fara jigilar kayayyaki daga Legas zuwa Ibadan

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuw akai Miki Dole na wannan makon ya tattauna ne kan yunkurin gwamnatin Najeriya na rage cunkuso a tashar jiragen ruwan ta Apapa da ke birnin Legas, wajen kaddamar da aikin soma kwashe kwantenoni daga tashar zuwa Ibadan da jirgin kasa na zamani.

An kaddamar da aikin jigilar kayayyaki daga Legas zuwa ibadan dake jihar Oyo a Najeriya.
An kaddamar da aikin jigilar kayayyaki daga Legas zuwa ibadan dake jihar Oyo a Najeriya. © The Guardian
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.