Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tasirin sabon matakin gwamnatin Najeriya kan kudaden waje

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmad Abba ya yi dubi ne kan tasirin matakan da gwamnatin Najeriya ta fara dauka na daidaita tattalin arzikin kasar wadda ta fara da baiwa bankuna damar yin hada hadar kasuwancin kudaden waje a farashin da suke so tare da janye kayyade adadin kudin waje da za’a yi cirewa kowace rana.

Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi
Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi © dailytrust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.