Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Halin da ake ciki bayan janye tallafin man fetur a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan batun janye tallafin man fetur da sabuwar gwamnatin Najeriya ta yi, matakin da ya haddasa hauhawar farashin man zuwa fiye da ninki biyu kan kowacce lita guda.

Yanzu haka dai farashin man fetur ya ninka fiye da sau biyu idan aka kwatanta yadda ake sayen shi kafin zuwan wannan gwamnati.
Yanzu haka dai farashin man fetur ya ninka fiye da sau biyu idan aka kwatanta yadda ake sayen shi kafin zuwan wannan gwamnati. AP - Sunday Alamba
Talla

Wannan mataki na janye tallafin man fetur dai ya haddasa karin tsadar rayuwa ga al'ummar Najeriyar wadanda ke ganin tsananin hauhawar farashin kayaki.

A cikin wannan shiri za ku tattaunawa da kwararru da kuma 'yan kasuwa musamman daga bangaren na man fetur game da alfanu ko akasin haka.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.