Isa ga babban shafi
Najeriya

Jam'iyyar PDP ta nemi gafara

Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya da ta kwashe shekaru 16 tana jagorancin Najeriya ta nemi gafarar al’ummar kasar saboda abinda ta kira wasu kura kura da tafka a baya.

Tutar jama'iyar PDP mai adawa a Najeriya
Tutar jama'iyar PDP mai adawa a Najeriya
Talla

Shugaban Jam’iyyar Uche Secondus ya bayyana haka, inda ya bayyana matsalolin da suka hada da karya doka, tilstawa jama’a yan takara da makamantan haka.

Secondus ya ce an sha su, sun kuma warke a zaben shekarar 2015, lokacin da yan Najeriya suka nuna musu kura kuran su, kuma yanzu a shirye suke su jagorancin Najeriya wajen magance matsalolin da suka addabe ta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.